Sadik Sani Sadik Jarumi A masana Antar Kannywood

Sadik sani sadik 

Dama shi yace kudi yazo nema film sana'a ya dauketa ba wai bada tarbiya ba 

In tarbiya kake so ka tura yayanka makaranta ba wai ka siya musu film ba 

Adddini ma bai ce ka dau tarbiyyar danka ka damka a hannun dan film ba

Post a Comment

Previous Post Next Post