Bidiyon Yadda Kwankwaso Yaja Jam’in Sallah Ya Jawo Cece-kuce Kuma Ya Birge Masoyansa



Kamar Yadda Al’umma Masoya Tsohon Gwamnan Jahar Kano Kuma Tsohon Sanatan Kano Ta Tsakiya Wato Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso Suke Yada Wannan Hoto Dan Farin Ciki Da Jin Dadi Wasu Kuma Daga Cikin Masu Adawa Da Zagin Kwankwasiyya Cewa Suke Wai Daman Kwankwaso Limami Ne? To Komadai Menene Muna Yimasa Fatan Alkhairi Da Yawan Nasarori A Rayuwar Dan Cigaba Da Ciyar Da Rayuwar Talakawa Gaba.

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa 👇

👉 MORE VIDEOS 👈


Post a Comment

Previous Post Next Post