Matar Da Take Siyarwa Mata Turaren Mallakar Miji, Aurenta Ya Mutu.
Fitacciyar mai sayar da maganin gyaran iyali a Jihar Kano, Zainab Alkhairi ta bayyana cewa, matar da take kawo mata tallen turaren mallakar miji yau sati 1 kenan da mutuwar aurenta. Inji Zainab Alkhairi.