Shari’ar Abba Gida-gida Da Gawuna Ta Bawa Mutane Mamaki |


Lauyan Abba Kabir Yusuf ya ce tun farko yin hukuncin zabe ta Zoom ya sabawa doka da tsari

Wole Olanipekun SAN ya na ikirarin ba ayi wa NNPP adalci a Kano ba, ya nemi a soke nasarar APC

Masu kare Gwamnan Kano sun ce sashe na 285 (13) ya nuna kotu ba ta san da zaman Nasiru Gawuna ba

Post a Comment

Previous Post Next Post