Ni Nake Kula Da Mahaifiyata 😠Wannan Yaron Da Kuke Gani Shekarar Sa 8 Da Haihuwa Amman Shi Yake Dawainiya Da Mahaifiyarsa Wanda Ta Kasance Bata Iya Tafiya Saboda Larurar Kumburin Kafa Da Allah Ya Jarabce Ta Da Ita Kuma Ta Kasance Bata Da Me Kula Da Ita Sedai Wannan Karamin Yaron Dan Shekara 8 Kacal Da Haihuwa, Muna Fata Da Addu’ar Allah Yakara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya.
Abin Tausayi 😠Kalli Yadda Yaro Dan Shekara 8 Yake Kula Da Kafar Mahaifiyarsa Mara Lafiya
byNJ HAUSA
•
0