Tofah!!! Ambawa Rarara Kyautar Sabon Gida A Abuja bayan Rushe masa gidansa Da Ganduje yayi A Kano



Tu bayan sakin wakar wasu daga cikin abokan harkar sa sukaji dadin abun, amma daga bisani da ce-ce ku-ce ya barke na tsire sunan mawakin daga kamfen din Tinubu aka maye gurbin sa da Abdul Amart shi kuma ya sunan sa a matsayin memba.

 

A cikin ayarin sunayen na farko da aka fitar, wanda mujallar Fim ta ba da labarin, Rarara ne jami’in gudanarwa (admin officer), sai dai kuma a wannan karon da aka cire shi sai aka mayar da muƙamin sa zuwa kudu, aka ba wata mai suna Eberechukwu Chidera Eberechi daga Jihar Inugu.

 

Dayawa wasu daga cikin yan masana’antar kannywood sunyi murna da cire Rarara, Wasu kuma suna farin ciki kasancewa an maye gurbin Rarar da da Abdul Amart maikwashewa.

Ga Bidiyon gidan

Post a Comment

Previous Post Next Post