Mawaki Rarara Yaci Kudin Waka Yayi Bul-bul, Shiga Kaga Yadda Ya Chanja |



Dauda Kahutu Rarara Na Daya Daga Cikin Fitattaun Mawakan Hausa Musanman Bangaren Wakar Siyasa.

Dauda Kahuu Rarara

Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yayi Kaurin Suna A Wakar Siyasar Ba Iya Najeriya Harda Kasashen Dake Makwataka Da Najeriya.

Dauda Kahutu Rarara Yakasance Mawaki Me Wayo Sosai Ta Inda Baya Rasa Uwa A Siyasa Ma’ana Baya Rabuwa Da Gwamnatin Da Take Kan Mulki.

Rarara Yakasance Me Kyauta Da Temakawa Mabukata Wanda Yasani Da Wanda Be Sani Indai Kaje Da Bukata Baze Bari Kataso Haka Ba.

Allah Yakara Daukaka, Ya Tsare Gabanka Da Bayanka Dan Arzikin Manzon Allah S.A.W Amin. Dauda Kahutu Rarar


Post a Comment

Previous Post Next Post