Katsam Se Ga Wani Faifan Bidiyo Yana Yawo A Shafukan Sada Zumunta Dauke Da Wata Zankadediyar Budurwar Ta Na Rangwada A Gaban Me Gari Kuma A Cikin Fadarsa Gaban Fadawa Cikin Dan Takaitaccen Lokaci Hankalin Me Gari Ya Tashi Ya Rikirkice Kamar Zeyi Hauka Saboda Yaga Abubuwa Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa.
Girma Ya Fadi Kalli Bidiyon Yadda Budurwa Tasa Me Gari Hauka A Gaban Fadawan Sa
byNJ HAUSA
•
0