Wani matashi ya fusata bayan kammala karatu shekaru 13 ba aiki a Najeriya.
Lanre Alvin ya kona dukkan satifiket nashi tun daga firamare har zuwa Jami'a.
Ya ce ya gama fahimtar basu da amfani shi yasa ya cinna musu wuta don ya huta.
Basu da amfani: Matashin ya kona dukkan satifiket dinshi daga firamare har jami'a