Maza Kyamata Suke Saboda Yadda Fuskata Take Sunki Aurena Kowa Guduna Yake –



Dukda Cewa Hoton Zankadediyar Budurwar Ya Dade Yana Yawo A Kafafen Sadarwa Na Zamani Katsam Se Muka Tsinci Wannan Hoton Tare Da Rubutu A Sama Kamar Haka πŸ‘‰ “Aure Nake So WallΓ‘hi Narasa Mijin Aure Maza Guduna Suke Saboda Kawai Nayi Bilitin Zaka Iya Taimakawa Ka Aure Ni?” Amman Ba Gaskiya Bane Haka Fuskar Take Ba Bleaching Bane

Post a Comment

Previous Post Next Post