Hira Da Mahaifiyar Fadar Bege Sayyada Khadija Kan Cikarsa Shekara Goma (10) Da Rasuwa


Mahaifiyar Shahararren Me Wakar Yabon Annabi Muhammad S.A.W Marigayi Umar Abdul-aziz Baba Wanda Akafi Sani Da Fadar Bege Wato Sayyada Khadija Tayi Cikakken Bayani Kan Batun Rasuwar Mawakin Bayan Da Ya Cika Shekara Goma Cif Da Rasuwa.

Kafin Rasuwar Marigayi Umar Abdul-azaiz Baba Ya Kasance Shahararre Kuma Fitaccen Me Yabo Ga Annabi Muhammad S.A.W Fadar Bege Yasha Fama Da Matsananciyar Jinya Wanda Dalilin Jinyar Allah Ya Kar6i Rayuwarsa, Muna Fata Da Addu’ar Allah Ya Jikan Musulmai Kuma Yasa Aljannace Makomar Dukkanin Musulmai Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa 👇

Marigayi Umar Abdul-aziz Baba Fadar Bege.


Post a Comment

Previous Post Next Post