VIDEO: “Maza don Allah ku riƙa wanke gajeran wandonku wani sai kaga nashi diƙin-diƙin”—Budurwa





Wata budurwa mai suna Dr. Maryam ta roƙi maza da su riƙa wanke gajeran wandonsu musamman a wannan lokaci inda tace wani sai kaga ya shafe kwana 7 bai wanne gajeren wadonsa ba ɗan abin yana nan yana ta shan wari

Post a Comment

Previous Post Next Post