Shekarata 70 Namiji Be Ta6a Kusantata Ba – Cewar Budurwar Tsohuwa


Budurwar Me Shekara 70 Da Haihuwa Ta Bayyana Cewar Namiji Be Ta6a Kusantar Ta Ba Tin Daga Tasowarta Har Zuwa Yanzu Da Take Magana Amma Yanzu Tana Son Aure.

A Cewar Ta Taki Yadda Da Maza Da Yawa A Lokacin Kuruciyarta Kuma Ta Gujewa Mazajen Don Gudun Kar Ta Samu Ciki.


Ta Kara Da Cewa Idan Tayi Aure Nauye-nauye Zasu Hau Kanta Da Yawa Kuma A Lokacin Tana Son Ta Ceci ’Yan ’uwanta Suje Makaranta Su Samu Su Kammala Karatun Digiri.

Daga Karshe Dai Yanzu Tace Shirya Tsaf Tinda Burinta Ya Kammala Tana Neman Saurayi Wanda Be Wuce Shekaru Asirin Da Haihuwa Ba Domin Ta Aureshi 👉 FULL VIDEO 👈



Post a Comment

Previous Post Next Post