Mawaki dauda kahutu rarara ya saki sabuwar waka mai taken fara shirin tarewa gawuna wannan waka tayi matuqar firgita yan kwankwasiyya da magoya bayan abba gida gida
mawaki rarara ya fusata yayi martani akan hari da sojoji suka kaiwa masu mauludi a kaduna kalli bidiyon nan kaji yadda…
A gaskiya mawaki rarara yana firgita wasu daga cikin yan kwankwasiyya kuma idan yayi waka tana tada tarzoma tsakanin yan jam’iyar apc da kuma yan jam’iyar nnpp.
Menene ra’ayinku akan wannan batun na sabuwar wakar rarara ta fara shirin tarewa gawuna ku bayyana mana a comment section