Tirkashi: Tace “Ina Bukatar Saurayi Danye Shakaf Me Kimanin Shekara 25 Zuwa 30 Zan Aure Shi.
Hajiya Altine Abdullahi
Shugabar Zawarawan Jahar Kano Hajiya Altine Abdullahi Tace Tana Bukatar Samun Saurayi Ammanfa Danye Shakaf Me Kimanin Shekara 25 Zuwa 30 Zata Aure Shi.
Hajiya Altine Abdullahi Shugabar Zawarawan Kano