Aurenta Yamutu 😭 Tana Tsaka Da Bawa Mata Maganin Mallakar Miji




Fitacciyar mai sayar da maganin gyaran iyali a Jihar Kano, Zainab Alkhairi ta bayyana cewa, matar da take kawo mata tallen turaren mallakar miji yau sati 1 kenan da mutuwar aurenta. Inji Zainab Alkhairi. Me zaku Ce

Post a Comment

Previous Post Next Post