innalilahi Anyi Babban Rashi A Kannywood Yanzu yanzu Babar Tijjani Faraga Yayi Rashin Mahaifiyarsa Wacca Takai Shekara 102 A Duniya Kenan.
Kannywood Yanzu Haka Tana Cikin Wani Hali Saboda Babban Jarumi Yayi Rashin Mahaifiyarasa Yanzu yanzu Allah Ya Jikanta Kuma Yayimata Rahama.
Muma Idan Tamu Tazo Allah Kasa mucika Da Imani Ameen Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu A NJHAUSA
Popular posts from this blog
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Kakar Jaruma Mome Gwambe Rasuwa