Darakta A Kannywood Alhaji Sheshe Ya Maka Jarumi Amdaz A Kotu Saboda


Mai shirya finafinai a masana’antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa da ya yi a ofishin Hisbah ranar Litinin.

Alhaji Sheshe ya ce shi mutum ne mai son zaman lafiya, kuma yana zaune da kowa lafiya, yana da mutunci a idon jama’a, saboda haka yake so kotu ta bawa Amdaz umarnin bada hakuri cikin awanni 48 bisa zargin bata masa suna

Post a Comment

Previous Post Next Post