π FULL VIDEO π
Yanzu:kotu ta tsige Abba Gida_gida daga matsayin gwamnan Kano.....
Yanzu:kotu ta tsige Abba Gida_gida daga matsayin gwamnan Kano.....
Magana ta kare, an yanke hukunci kan Ζarar zaben gwamnan jihar Kano.
Kotun zaΙe ta tsige Abba Gida-Gida daga kujerar gwamna.
Ta ayyana jam'iyyar APC a matsayin wacce ta lashe zaben ranar 18 ga watan Maris, 2023.
Kalli videon π