Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta na zamani Murjanatu Diri ta ja hankalin ƴan uwanta mata a wani saƙon da ta wallafa shafinta na Facebook inda ta ce
"Kar ki bari su ɗan-ɗana muddin basu siya ba, idan kika bari suka ɗan-ɗana to ba zasu siya ba kuma zai ruɓe"
Ko kun fahimci inda saƙonta ya dosa?